Irm 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A cikin annabawan Samariya,Na ga abu marar kyan gani.Da sunan Ba'al suke yin annabci,Suna ɓad da jama'ata Isra'ila

Irm 23

Irm 23:5-16