Irm 22:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi muku magana alokacin wadatarku.Amma kun ce, “Ba za mu kasakunne ba!”Wannan shi ne halinku tun kunasamari,Don ba ku yi biyayya da muryaUbangiji ba.

Irm 22

Irm 22:12-22