Irm 22:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku haura zuwa Lebanon, ku yikuka,Ku ta da muryarku cikin Bashan,Ku yi kuka daga Abarim,Gama an hallakar da dukanƙaunatattunku.

Irm 22

Irm 22:13-25