Irm 22:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya biya wa matalauta da masubukata hakkinsu,Ya kuwa yi kyau.Abin da ake nufi da sanina ke nan,In ji Ubangiji.

Irm 22

Irm 22:10-20