Irm 22:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kana tsammani kai sarki ne,Da yake ƙasarka ta itacen al'ulce?Amma ubanka ya ci, ya sha,Ya yi gaskiya, ya aikata adalci,Ya kuwa zauna lafiya.

Irm 22

Irm 22:14-25