Irm 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda ya zauna a birnin nan zai mutu da takobi, da yunwa, da annoba, amma shi wanda ya fita ya ba da kansa ga Kaldiyawa waɗanda suke kewaye da ku zai rayu ya tserar da ransa.

Irm 21

Irm 21:2-13