Irm 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama na ƙudura zan kawo wa wannan birni masifa, ba alheri ba. Zan bashe shi a hannun Sarkin Babila, shi kuwa zai ƙone shi da wuta.’ ”

Irm 21

Irm 21:6-14