Irm 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk lokacin da zan yi magana,Nakan ta da murya in yi magana daƙarfi cewa,‘Hargitsi da hallakarwa!’Gama saboda maganar Ubangiji nazama abin zargi,Da abin ba'a dukan yini.

Irm 20

Irm 20:1-14