Irm 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Ubangiji ka ruɗe ni, na kuwaruɗu,Ka fi ni ƙarfi, ka kuwa rinjaye ni.Na zama abin dariya dukan yini,Kowa yana ta yi mini ba'a.

Irm 20

Irm 20:1-16