Irm 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya Ubangiji,Ka san dukan maƙarƙashiyarsu,su kashe ni,Kada ka gafarta musu muguntarsu,kada kuma ka shafe zunubinsudaga gabanka.Ka sa a jefar da su daga gabanka,Ka yi da su sa'ad da kake fushi!”

Irm 18

Irm 18:22-23