Irm 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ɗauki kaya, ku fita da shi daga gidajenku a ranar, ko ku yi kowane irin aiki, amma ku kiyaye ranar Asabar da tsarki, kamar yadda na umarci kakanninku.’

Irm 17

Irm 17:12-27