Irm 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan maishe ka garun tagulla sabodawaɗannan mutane,Za su yi yaƙi da kai, amma ba zasu yi nasara a kanka ba,Gama ina tare da kai don in cece ka,in kuɓutar da kai.

Irm 15

Irm 15:15-21