Irm 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka ga abin da ni, Ubangijina ce,Idan ka komo sa'an nan zan kawoka.Za ka tsaya a gabana.Idan ka hurta abin da yake gaskiyaba na ƙarya ba,Za ka zama kakakina.Za su komo gare ka,Amma kai ba za ka koma wurinsuba.

Irm 15

Irm 15:11-21