Irm 14:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin gumakan al'ummai akwaimai iya sa a yi ruwa?Sammai kuma su yi yayyafi?Ashe, ba kai ne ba, ya UbangijiAllahnmu?Domin haka a gare ka muke sazuciya,Gama kai ne mai yin waɗannanabubuwa duka.”

Irm 14

Irm 14:13-22