Irm 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda darajar sunanka, kada kawulakanta mu,Kada kuma ka ƙasƙantar dadarajar kursiyinka,Ka tuna da alkawarin da ka yimana,Kada ka ta da shi.

Irm 14

Irm 14:11-22