Irm 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka ƙi Yahuza ke nan ɗungum?Ranka kuma yana jin ƙyamarSihiyona ne?Me ya sa ka buge mu, har da ba zamu iya warkewa ba?Mun zuba ido ga samun salama,amma ba wani abin alheri da yazo.Mun kuma sa zuciya ga warkewa,amma sai ga razana.

Irm 14

Irm 14:12-22