Irm 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan na tafi cikin saura,Sai in ga waɗanda aka kashe datakobi!Idan kuma na shiga birni,Sai in ga waɗanda suke ta fama dayunwa!Gama annabi da firist, sai harkarsusuke ta yi a ƙasar,Amma ba su san abin da suke yiba.’ ”

Irm 14

Irm 14:15-21