Irm 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce, “Ya Ubangiji Allah, ga shi, annabawa sun faɗa musu, sun ce, ‘Ba za ku ga takobi ko yunwa ba, amma zan ba ku dawwamammiyar salama a wannan wuri.’ ”

Irm 14

Irm 14:5-21