Irm 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da sun yi azumi, ba zan ji kukansu ba, ko da sun miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta sha, ba zan karɓe su ba. Amma zan hallaka su da takobi, da yunwa, da annoba.”

Irm 14

Irm 14:2-16