Irm 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na tafi Yufiretis, na haƙa na ɗauko abin ɗamara daga wurin da na ɓoye shi. Amma abin ɗamara ya lalace, ba shi da sauran amfani.

Irm 13

Irm 13:1-13