Irm 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan an ɗan daɗe, sai Ubangiji ya ce mini, “Tashi, ka tafi Yufiretis, ka ɗauko abin ɗamara wanda na umarce ka ka ɓoye a can.”

Irm 13

Irm 13:5-10