Irm 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Irmiya,“Ka faɗa wa sarki da sarauniya,uwarsa, su sauka daga gadonsarautarsu,Domin an tuɓe kyakkyawan rawaninsarautarsu daga kansu.

Irm 13

Irm 13:8-23