Irm 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba za ku ji ba,Raina zai yi kuka a ɓoye sabodagirmankanku,Idanuna za su yi kuka ƙwarai, za suzub da hawaye,Domin an kai garken Ubangiji zuwabauta.

Irm 13

Irm 13:10-23