Irm 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce mini, “Ka yi shelar dukan maganan nan a biranen Yahuza da titunan Urushalima duka, cewa su ji maganar alkawarin nan, su aikata.

Irm 11

Irm 11:1-11