Irm 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zan cika maganar rantsuwa da na rantse wa kakanninku, da na ce zan ba su ƙasa wadda take cike da albarka kamar yadda yake a yau.’ ”Irmiya ya ce, “Amin, amin, ya Ubangiji.”

Irm 11

Irm 11:1-8