Irm 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Ga shi kuwa, zan hukunta su, za a kashe samarinsu da takobi, 'ya'yansu mata da maza, yunwa za ta kashe su.

Irm 11

Irm 11:18-23