Irm 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama yawan gumakansu sun kai yawan biranensu. Yawan bagadan da suke da su kuma sun kai yawan titunan Urushalima, abin kunya, bagadan ƙona wa Ba'al turare ne.’

Irm 11

Irm 11:12-18