Irm 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan biranen Yahuza da mazaunan Urushalima za su tafi, su yi kuka ga gumaka waɗanda suka ƙona musu turare, amma ba za su iya cetonsu a lokacin wahalarsu ba.

Irm 11

Irm 11:6-18