Hab 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuje kan mayaƙansa da sandunansa,Waɗanda suka zo kamar guguwa don su watsar da mu.Suna murna kamar waɗanda suke zaluntar matalauci a ɓoye.

Hab 3

Hab 3:4-19