Hab 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka fito saboda ceton mutanenka,Saboda ceton shafaffenka kuma.Ka fasa kan mugu,Ka kware shi daga cinya zuwa wuya.

Hab 3

Hab 3:12-14