Hab 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ina tā da Kaldiyawa,Al'umman nan mai zafi, mai fitina,Waɗanda suke tafiya ko'ina a duniya,Sun ƙwace wuraren zaman da ba nasu ba.

Hab 1

Hab 1:1-12