Hab 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ka duba cikin al'umman duniya! Ka gani!Ka yi al'ajabi! Ka yi mamaki!Gama zan yi aiki a kwanakinka,Ko an faɗa maka ba za ka gaskata ba.

Hab 1

Hab 1:3-13