Gal 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya yi shuka a kwaɗayin son zuciyarsa, ta wurin son zuciya zai girbi ruɓa. Wanda ya yi shuka a Ruhu, ta wurin Ruhu zai girbi rai madawwami.

Gal 6

Gal 6:7-10