Gal 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada fa a yaudare ku, ai, ba a iya zambatar Allah. Duk abin da mutum ya shuka, shi zai girba.

Gal 6

Gal 6:4-14