Gal 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ko waɗanda aka yi wa kaciya ma ba sa kiyaye Shari'a. Sonsu ne a yi muku kaciya, don su yi fāriya da ku a kan an yi muku kaciya.

Gal 6

Gal 6:8-15