Gal 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, mutanen nan masu son nuna bijinta cikin jiki, su ne masu son tilasta muku yin kaciya, don gudun shan wuya saboda gicciyen Almasihu.

Gal 6

Gal 6:8-13