Gal 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ni Bulus, ina gaya muku, in kuna yarda a yi muku kaciya, Almasihu ba zai amfane ku kome ba ke nan.

Gal 5

Gal 5:1-10