Gal 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Almasihu ya 'yanta mu, 'yantawar gaske. Don haka sai ku dāge, kada ku sāke sarƙafewa a cikin ƙangin bauta.

Gal 5

Gal 5:1-11