Gal 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abu ɗaya kaɗai zan tambaye ku. Kun sami Ruhu saboda bin Shari'a ne, ko kuwa saboda gaskatawa ga maganar da kuka ji?

Gal 3

Gal 3:1-11