Gal 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku Galatiyawa marasa azanci! Wa ya ɗauke hankalinku? Ku da aka bayyana muku Yesu Almasihu gicciyeyye sosai.

Gal 3

Gal 3:1-6