Fit 36:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa suka karɓa daga wurin Musa dukan sadaka ta yardar rai da Isra'ilawa suka kawo don yin aikin alfarwa ta sujada. Jama'a suka yi ta kawo masa sadaka ta yardar rai kowace safiya.

Fit 36

Fit 36:1-13