Fit 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya kirayi Bezalel, da Oholiyab, da kowane mutum mai hikima wanda Ubangiji ya ba shi hikima a zuciya, da duk wanda zuciyarsa ta iza shi ya zo, ya yi aikin.

Fit 36

Fit 36:1-10