Fit 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce, “Na ga wahalar jama'ata waɗanda suke a Masar, na kuma ji kukansu da suke yi a kan shugabanninsu. Na san wahalarsu,

Fit 3

Fit 3:6-14