Fit 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce, “Ni ne Allah na kakanninka, wato Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.” Sai Musa ya ɓoye fuskarsa, gama yana jin tsoro ya dubi Allah.

Fit 3

Fit 3:1-16