Fit 29:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace rana za ka miƙa bijimi na hadaya domin zunubi ta yin kafara. Za ka tsarkake bagaden lokacin da ka yi kafara dominsa. Ka zuba masa mai, ka keɓe shi.

Fit 29

Fit 29:29-40