Fit 29:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haka nan za ka yi wa Haruna da 'ya'yansa maza bisa ga dukan abin da na umarce ka. Kwana bakwai za ka ɗauka domin keɓewarsu.

Fit 29

Fit 29:30-42