Fit 29:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cire dukan kitsen da yake rufe da kayan cikin, da kitsen da yake manne da hanta, da wanda yake manne a ƙoda biyu ɗin. Ka ƙone su a bisa bagaden.

Fit 29

Fit 29:9-18