Fit 29:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka ɗibi jinin bijimin ka sa a bisa zankayen bagaden da yatsanka. Sauran jinin kuwa ka zuba a gindin bagaden.

Fit 29

Fit 29:8-15