Fit 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu na sani Ubangiji yake gāba da sauran alloli duka, gama ya ceci Isra'ilawa daga tsanantawar da Masarawa suka yi musu.”

Fit 18

Fit 18:9-20