Fit 18:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yetro kuma ya ce, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji wanda ya cece ku daga hannun Masarawa da Fir'auna, wanda kuma ya ceci jama'arsa daga bautar Masarawa.

Fit 18

Fit 18:1-16